ha_tq/2ki/09/01.md

210 B

Menene yasa daya daga cikin 'yayan anabawan ya ɗauki wani ɗan tandun mai a hannunsa kuma ya tafi zuwa Ramott Giliyad?

Ya ɗauki ɗan tandun mai kuma ya kama hanya ya tafi Ramoth Giliyad don ya naɗa Yehu.