ha_tq/2ki/08/28.md

148 B

A inahne sarkin Yoram ya dawo don ya sami warkaswa daga ciwon da 'yan Aramiya su ka ji masa a Ramah?

Sarki Yoram ya dawo don ya warke a Jezreel.