ha_tq/2ki/08/25.md

146 B

Menene yasa Ahaziya ya yi abin mugunta a idon Yahweh?

Ahaziya ya yi abin da ke mungunta a idon Yahweh saboda Ahaziya surukin ne ga gidan Ahab.