ha_tq/2ki/08/10.md

123 B

Don meenene mutumin Allah yayi hawaye?

Mutumin Allah ya yi hawaye saboda muguntar da Hazayel zai yi wa mutanen Israila.