ha_tq/2ki/08/01.md

257 B

Menene yasa mata wadda Elisha ya warkar da yaron ta ta zauna a ƙasar filistiyawa har na tsawon shekaru bakwai?

Matar da Elisha ya warkar da yaron ta ta zauna a ƙasar filistiyawa har na tsawon shekaru bakwai saboda Elisha ya ce Yahweh yayi kirar yunwa.