ha_tq/2ki/07/18.md

305 B

Menene Kyaftin ya ce a lokacin da Elisha ya faɗa ma shi "game da lokacin a kofar Samariya, mudu biyu na sha'ir za'a sayar da shi a shekel ɗaya, kuma mudu ɗaya na gari mai labshi za'a sayar da shekel daya tak?

Jarumin ya ce wa Elisha duba ko da Yahweh zai buɗe tagogin sama, wannan ba zai faru ba?.