ha_tq/2ki/07/12.md

309 B

Menene sarkin ya yi tunanin shine dalilin dayasa 'yan Aramiya suka gudu daga sansanin su?

Sarki ya yi tunanin cewa 'yan Aramiya sun gudu daga sansaninsu ne domin su je su ɓoye a filaye. Sa'an nan a lokacin da Israilawa suka fita daga birnin, 'yan Aramiya zasu dauke su da rai, kuma su shiga birnin da su.