ha_tq/2ki/07/09.md

196 B

Menene masu gadin kofar birnin sukayi a lokacin da aka ce rundunar yaƙin Aram sun gudu daga sansanin su?

Masu gadin kofar birnin sun baza labbarin cewa 'yan Aramiya sun gudu daga sansanin su.