ha_tq/2ki/07/05.md

395 B

Menene yasa sojojin Aram suka yi tunanin cewa sarkin Israila yayi hayar sarakunan Hittiyawa da na Masarawa domin su zo su taru wa Aramiya?

Rundunar sojojin Aram sun yi tunanin cewa sarkin Israila ne sarakunan Hittiyawa da kuma na Masarawa sun taru wa Aramiy domin sun ji karar karusai, kuma da karar dawakai - karar sabodasun ji ƙarar karusa da ta dawaki. ma'ana karar babbar rudunar yaƙi.