Sun je wurin sosjojin Aram saboda sun ce in suka tsaya nan zasu iya mutuwa idan suka shiga cikin birnin, tsayawa inda suke ko su je wurin sojojin Aram.