ha_tq/2ki/07/01.md

129 B

Menene Elisha ya ce zai faru da jarumin da bai gaskanta ba?

Elisha ya ce jarumin ba zai ci ko kaɗan daga garin ko sha'ir ba.