ha_tq/2ki/06/27.md

277 B

Menene matar ta faɗawa sarki cewa yana damunta?

Matar ta amsa ta ce, "Wannan matar ta ce mani, 'Bada ɗan ki don mu ci shi yau, sai mu ci nawa gobe.'" Sai muka dafa ɗana muka ci shi, sa'anan washegari sai nace wa matar, "Bada ɗan ki mu ci shi, amma rigaya ta ɓoye shi."