ha_tq/2ki/06/17.md

144 B

Ta yaya ne Elisha ya kai mutanen Aram zuwa Samariya?

Elisha ya tambaye Yahweh ya buge su da makanta, sai kuma Elisha ya ce masu su biyo shi.