ha_tq/2ki/06/14.md

124 B

Menene ya sa bawan Elisha damuwa?

Yana damuwa saboda ya ga yawan mayaƙa da dawakai da kuma karusai a kewaye da birninn.