ha_tq/2ki/06/01.md

172 B

Menene yasa 'ya'yan anabawan suke son su gida wurin da zasu zauna.

Wurin da suka zauna tare da Elisha ya kasa masu sosai, don haka suna son su gina wurin da zasu zauna.