ha_tq/2ki/05/20.md

157 B

Bisa ga Gehazi, wanene ya zo daga ƙasashen tudu na Ifraimu?

Bisa ga Gehazii, matasa guda biyu na 'ya'yan anabawa suka zo daga ƙasashen tudu na Ifraimu.