ha_tq/2ki/05/17.md

138 B

A kan menene Na'aman ya roƙi Yahweh ya yi masa haƙuri?

Na'aman ya roƙi Yahweh ya yi haƙuri a lokacin da ya russuna a gidan Rimmon.