ha_tq/2ki/05/15.md

148 B

Bayan an warkar da Na'aman, menene ya sani?

Bayan da Na'aman ya warke , sa'anan ne ya san ba wani Allah a duniya duka idan ba Allahn Israila ba.