Na'aman ya yi tunanin cewa Elisha zai fito ya tsaya a gabansa ya kira sunan Yahweh Allahnsa, sa'anan ya kaɗa hannunsa a kan wurin sai ciwon kuturtar ya warke.