ha_tq/2ki/05/08.md

152 B

Menene aka ce Na'aman zai yi don ya sami warkaswa?

An fada wa Na'aman da cewa ya je ya yi wanka a cikin Urdun har sau bakwai kafin ya sami warkaswa.