ha_tq/2ki/05/07.md

160 B

Menene sarkin ya ke tunani dalilin da yasa Na'aman ya zo wurinsa domin warkaswa?

Sarkin Israila ya yi tunanin Na'aman yazo da dalilin yin gardama ne da shi.