ha_tq/2ki/05/03.md

126 B

Wanene yarinyar tace zai iya warkar da ubangidanta?

Yarinyar ta ce annabin da ke a samariya zai iya warkar da ubangidanta.