ha_tq/2ki/03/26.md

117 B

Menene sarkin Mowab yayi wa babban yaron sa?

Ya ɗauki babban yaronsa ya miƙa shi hadaya ta ƙonawa a kan bango.