ha_tq/2ki/03/21.md

308 B

Su wanene daga Mowab suka tara kansu don su yi yaƙi tare?

Duk wanda suka iya saka garkuwa suka tara kansu tare.

Menene Mowabawa suka yi tunani a lokacin da suka ga ruwan?

A lokacin da Mowabawa suka ga ruwan, sun yi yunani cewa sarakunan uku sun rigaya sun hallaka, kuma sun rigaya sun kashe junansu.