ha_tq/2ki/03/20.md

146 B

A wane lkaci ne ƙasar ke cike da ruwa?

Da safe a lokacin da ake miƙa hadaya ne ruwan ya malalo daga wajen Edon, kuma ƙasar ta cika da ruwa.