Muguntar Yoram ba kamar ta ubansa da ta uwarsa ba ce saboda ya cire ginshikin dutse na Ba'al wanda ubansa yayi.