Sun so maza hamsin masu karfi su je su nemo ubangidan Elisha, ko ruhun Yahweh ya dauke shiya ya jefa shi a cikin tsauni ko a cikin kwari.