ha_tq/2ki/02/13.md

162 B

Menene ya faru a lokacin da Elisha ya buga ruwa da alkyabbar Illiya?

Lokacin da Elisha ya buga ruwan, sai ruwa ya rabu kashi biyu har Elisha ya bi ya ƙetare.