ha_tq/2ki/01/17.md

122 B

Me ya sa Yehoram ya fara mulki a maimakon Ahaziya?

Yehoram ya fara mulki a maimakon Ahaziya don Ahaziya ba shi da ɗa.