ha_tq/2ki/01/03.md

145 B

Menene dalilin da yasa lallai ne Ahaziya zai mutu?

Ahaziya zai karbi shawara daga Ba'al Zabub, allahn Ekron; saboda haka, lallai ne zai mutu.