ha_tq/2ki/01/01.md

105 B

Ta yaya ne Ahaziya ya ji ciwo?

Ahaziya ya faɗo daga kan benen sa a samariya, kuma ya ji ciwo kwarai.