ha_tq/2co/13/05.md

303 B

A kan menene Bulus ya ce wa masubi na Korontiyawa su auna kansu?

Bulus ya ce masu su auna kansu su gani ko suna cikin bangaskiya.

Menene Bulus ya amince cewa masubi na Korontiyawa za su samu game da shi da abokan aikinsa?

Bulus ya amince cewa masubi na Korontiyawa za su san cewa an yarda da su.