ha_tq/2co/13/03.md

235 B

Don menene Bulus ya ce wa masubi na Korontiyawa wanda sun yi zunubi da duk sauran cewa idan ya sake dawo ba zai bar su ba?

Bulus ya faɗa masu wannan domin masubi na Korontiyawa su neman shaida ko Almasihu na magana ta wurin Bulus.