ha_tq/2co/13/01.md

176 B

A karo na nawa ne Bulus ya zo wurin masubi na Korontiya a loƙacin da an rubuta Korontiyawa ta 2?

Bulus ya rigaya zo masu sau biyu a loƙacin da an rubuta Korontiyawa ta 2.