ha_tq/2co/12/20.md

569 B

Menene Bulus ya ji tsoron samuwa a loƙacin da ya dawo wa masubi na Korontiyawa?

Bulus ya ji tsoro cewa zai iya sami gardandami, ƙishi, barkewar fushi, buri na son kai, gulma, girman kai da yamutsi.

A kan wane dalili ne Bulus ya yi tunani cewa zai iya bakinciki wa masubi na Korontiyawa wanda sun yi zunubi?

Bulus ya ji tsoro cewa ba su tuba daga rashin tsarki da zina da fasikanci da ayyukan sha'awa da suke aikata ba.

Menene Bulus ke tsoro cewa Allah na iya yi mashi?

Bulus ya na tsoro cewa Allah zai iya ƙasƙantar da shi a gaban masubi na Korontiyawa.