ha_tq/2co/12/14.md

281 B

Don menene Bulus ya faɗa wa Korontiyawa cewa ba zai zama nawaya masu ba?

Bulus ya faɗa wannan domin ba kayansu yake so ba. Su yake so.

Menene Bulus ya ce zai yi da farinciki wa masubi na Korontiyawa?

Bulus ya ce zai yi farincikin biyan bukatunsu, ko ya kai ga bada ransa.