ha_tq/2co/12/11.md

169 B

Menene ake yi a cikin Korontiyawa da dukka hakuri?

Alamu da abubuwan ban mamaki da manyan ayyuka, cikakkun alamun mazanni sun faru a tsakanin ku, da cikakken hakuri.