ha_tq/2co/12/08.md

364 B

Don menene Bulus ya ce ya gwammace ya yi takama a akan kasawarsa?

Bulus ya ce ya gwammace yin takama a akan kasawarsa, domin ikon Almasihu ya zauna a ciki sa.

Menene Ubangiji ya faɗa wa Bulus bayan da ya roke Ubangiji ya cire masa kaya a cikin jikinsa?

Ubangiji ya ce wa Bulus, "Alherina isasshe yake a gare ka, domin ta wurin kumamanci ƙarfi yake cika."