ha_tq/2co/12/06.md

279 B

Don menene Bulus ya ce ba zai zama wauta idan ya yi fahariya ba?

Bulus ya ce ba zai zama wauta idan ya yi fahariya ba domin gaskiya zai rika faɗa.

Menene ya faru da Bulus don ya hana shi yin fahariya?

An ba Bulus kaya cikin jikinsa, manzon Shaidan domin ya wahalshe shi.