ha_tq/2co/12/01.md

242 B

Game da menene Bulus ya ce yanzu zai yi fahariya?

Bulus ya ce zai cigaba da fahariya game da wahayoyi da ruyoyi daga Ubangiji.

Menene ya faru da mutum a cikin Almasihu shekaru goma sha hudu da suka wuce?

An dauke shi zuwa sama ta uku.