ha_tq/2co/11/30.md

125 B

Menene Bulus ya ce zai yi fahariya akai, idan zai yi fahariya?

Bulus ya ce zai yi fahariya akan abinda ke nuna kasawarsa.