ha_tq/2co/11/19.md

271 B

Da wanene Bulus ya ce masubi na Korontiyawa su na murnar tarayya?

Bulus ya ce suna murnar tarayya da wawaye, da kuma wanda zai bautar da su, da wanin da ke sa tsattsaguwa a sikinku, da wanin da ke tauye ku, yana amfani da ku don ribar kansa, ko ya mammare ku a fuska.