ha_tq/2co/11/03.md

297 B

Menene Bulus ya ji tsoro game da masubi na Korontiyawa?

Bulus ya ji tsoro kada tunaninsu ya ƙauce daga sahihiyar sadaukarwa ga Almasihu.

Menene masubi na Korontiyawa suka jure?

Sun jure wanin da ya zo ya kawo shelar wani Yesu daban da wanda Bulus da abokan aikinsa suka yi masu wa'azinsa.