ha_tq/2co/09/06.md

321 B

Menene Bulus ya ce shi ne dalilin bayarwarsu?

Bulu ya ce batun shine: "Wanda ya shuka kadan zai girbi kadan, wanda kuma ya shuka da manufar albarka zai girbi albarka."

Ya ya ne kowa zai yi bayarwa?

Kowa ya bayar bisa ga yadda ya yi niyya a zuciyarsa-Kada ya bayar da ɗole ko ya yi bakinciki sa'ad da ya na bayar.