ha_tq/2co/07/13.md

113 B

Don menene Titus ya ke farin ciki?

Ya na farin ciki domin ruhunsa ya wartsake ta wurin masubi na Korontiyawa.