Menene wasikar Bulus na baya ya sarrafa a masubi na Korontiyawa?
Masubi na Korontiyawa sun fuskanci bakinciki, bakinciki na ibada ga amsar wasikar Bulus na baya.
Menene bakinciki daga Allah ke sarrafa a masubi na Korontiyawa?
Bakinciki ya na kai ga tuba a cikinsu.