ha_tq/2co/07/05.md

386 B

Menene ta'aziyar da Allah ya ba wa Bulus da abokansa a loƙaci da sun zo Makidoniya mun kuma shiga matsaloli ta ko wace hanya ta wurin tashin hankali a waje da tsoro kuma a ciki?

Allah, ya ta'azantar da su ta wurin zuwan Titus. Kuma ta labarin ta'aziyyar da Titus ya samu daga wurin masubi na Korontiyawa, da kuma matsananciyar ƙaunarsu, bakincikinsu, da zurfin kulawarsu wa Bulus.