ha_tq/2co/07/02.md

361 B

Menene Bulus ya ke so masubi na Korontiyawa su yi masa da abokan aikinsa?

Bulus ya na so su "ba su dama!"

Wane kalmar karfafawa ne Bulus yake da shi domin masubi na Korontiyawa?

Bulus ya faɗa wa masubi na Korontiyawa cewa suna zuciyarsa da abokan aikinsa, domin su mutu tare su kuma rayu tare. Yana da muhimmin gabagadi a cikin su, Yana fahariya da su.