ha_tq/2co/07/01.md

131 B

Ga menene Bulus ya ce ya kamata mu tsaftace kanmu?

Mu tsaftace kanmu, daga dukan abubuwan da ke kazantar da jikinmu da ruhunmu.