ha_tq/2co/05/20.md

309 B

A matsayin zababbun mu a matsayin wakilan Almasihu, menene rokon Bulus da abokan aikinsa ga Korontiyawa?

Rokon su ga Korontiyawa shi ne su sulhuntu ga Allah saboda Almasihu.

Don menene Allah ya sa Almasihu ya zama hadaya domin zunubinmu?

Allah ya yi haka ne don a cikin Almasihu mu zama adalcin Allah.